MAGANIN TARIIdan Mutun Ya Kamu da Tari Ya Nemi Bagaruwa Tamu ta Gida Bata Saudiyya ba Guda Daya, Ya Wanke ta da Kyau

MAGANIN TARI

Idan Mutun Ya Kamu da Tari Ya Nemi Bagaruwa Tamu ta Gida Bata Saudiyya ba Guda Daya,  Ya Wanke ta da Kyau 

1. Ya Riqa Tsotsonta Kamar  Alawa (Sweet) Ya Tsutsa Kimanin Minti 5
A Rana Sau 4 Kimanin Kwana 3

2. Zaka Iya Dakata Kana Shanta a Shayi Ba Madara Garinta Karamin Cokali 1 sau 1 arana tsawon Kwanaki 15.

Da Yardar Allah Zai Rabu da Tari Gaba daya.

A

Post a Comment

Previous Post Next Post