ZUWA GA MAZA...Idan zaku yi aure don kanku ku auri kyakkyawa, akwaita da sa sanyin idaniya kam.Idan zaku

ZUWA GA MAZA...
Idan zaku yi aure don kanku ku auri kyakkyawa, akwaita da sa sanyin idaniya kam.
Idan zaku yi aure don samin jajurtattun iyali, ku auri mace me kwanya, Don kashi 90 na hazakar gado da yara ke dauka na uwarsu ne, kashi 10 ne na uba da sauran dangi.
Idan don Allah zaku yi aure, Ku auri me addinin Allah ba me addinin maza ba, Me addinin Allah itace wadda bata biyayya wa sabon Allah, amma me addinin maza har a sabon Allah tana kan yi na yi bari na bari.
Ku kula! A shawarar nan duka uku duk wada kuka dauka bamu ragu ba. Don macen dai zaku aura, baku da wata abar aure sai mace....
HUDUBAR TA ZO NE A  LAHADI DON AN CE RANAR KUKA FI SAYEN DATA

Post a Comment

Previous Post Next Post