Ingantaccen maganin ciwon kunne daga Alkur'ani mai girmaina masu fama da matsalar:--ciwon kunne mai zogi


☘️Waraka Daga Alkur'ani🍀

Ingantaccen maganin ciwon kunne daga Alkur'ani mai girma
ina masu fama da matsalar:-
-ciwon kunne mai zogi
-ciwon kunne mai saka ciwon kai
-ciwon kunne mai ruwa
-ciwon kunne mai rage jin magana
-ciwon kunne mai saka warin kunne
-haka yana warkar da kenne da ya daina jin magana da izzar Allah
-ciwon kunne da aljanu suke sabbaba wa mutum domin shi hana shi jin karatun Alkur'ani
da wadannan da wanda bamu ambata ba yana maganinsu da izzar Allah

muna hada magunguna masu inganci sa'annan mu sauke masa Alkur'ani mai girma saboda haka cikin sauke yake warkarwa bi iznillahi saboda albarkan Alkur'ani dake ciki

wata mata tazo wajena ta jima bata ji da kunnenta guda biyu2 amma dana hada mata tana sha tana shafawa tana digawa sai gata tazo tana godiya

wata baiwar Allah tayi yawon magani har ta gaji amma da tazo wajemmu ta karba cikin nufun Allah sai taji kennen yana budewa ya dawo garau

bayan ita mutane da dama sun kashe kudi sosai har sun cire tsammanin sake jin magana suka hadu damu suka warke da izinin

muna turawa zuwa kowani gari a sassan Nigeria kuma ya isa cikin aminci

bamu karya bamu yaudara bamu cin kudin wani duk wanda ta tura mana kudi zamu cika mata alkawari mu tura mata magani

idan kina bukata kiyi mini magana ta inbox ko watsApp ko ki kira/0708 118 8286

idan zakiyi magana ta inbox kuma kina sallama kiyi bayanin me yake tafe dake kada ki jira wai sai na amsa sallamarki da gaisuwarki, ko bani online idan na hau zan gani

Ya Allah ka kara mana lafiya mai albarka kasa mu cika sa imani

Ummu jamilatil-Jiddan

Post a Comment

Previous Post Next Post