𝐍𝐈'𝐈𝐌𝐀𝐑 𝐀𝐔𝐑𝐄😍

𝐍𝐈'𝐈𝐌𝐀𝐑 𝐀𝐔𝐑𝐄😍

Ba Zaka Gane Aure Na Da Dadi Ba Alaji Sai Kana Zazzabi, Take Zakaji Tace!"" Uhmm darling bude bakin naka mana. "haaa ka bude "Tabaka Magani Dai Dai Da Panadol Sai An Balla maka 2 Kar Yamaka Wahalar Hadiyewa Hade Da Tallaba Kanka..Ana cewa masoyi maganin babu daci koh ?? Ammah Bai Tsaya Maka A Wuya Ba Koh??

Alkur'an Bazaka San Lokacin Da Zakace Uhmm Baby Bah..😊

Idan Ta Tabbatarma Ka Gama Sha Sai Ta kwantar Da Kanka A Filo Tana Sannu Da Jiki Kana Dan lumshe Idanu Kana Cewa Yawwah Ciki-Ciki.

Za'ace Darling Yanxu Kasamu Ka Dan Kwanta koh, Sbd Maganin Yabi Jikinka.Sai Adan Jawo Bargo A Lullubeka a Dafa Goshinka Har Bacci Ya Kwasheka...😍

Nikan Babu Abinda Zance Sai Godiya Da Wannan Kulawa Ta Musamman A Gareni😊😍😍

Pls share and like

Post a Comment

Previous Post Next Post