HAƘIƘANIN NASARAR AURE

HAƘIƘANIN NASARAR AURE

Kar mu ɗauka samun abokan auratayya nagari shine kaɗai nasarar aure, nasarar aure ta ƙunshi mu ma mu zamo nagartattu kuma abokan auratayyar mu ma su zamo nagartattu!

Hausawa dai sun ce ƙarfe ɗaya ba ya amo!

-Zainab Ja'afar Mahmud 
4/Rabi'ul Auwal/1445
18/September/2023

Post a Comment

Previous Post Next Post