*🧕 MAGANIN NI'IMA GA MACE (Malama Jawariya Style)*
*Abubuwan hadawa:*
- Kanumfari (Clove) – cokali 2
- Cinnamon (Kirfa) – cokali 1
- Citta (Ginger) – cokali 1
- Habbatus Sauda – cokali 1
- Garafuni – cokali 1
- Zuma – yadda zai hada kulli
- Madara Peak – optional
*Yadda ake hadawa:*
1. A wanke kayan sosai.
2. A markada ko daka su su bushe.
3. A hada da zuma a samu kulli.
4. A zuba a roba mai kyau, a rufe.
*Yadda ake sha:*
- Cokali 1 safe da yamma kafin cin abinci.
- Sha ruwa mai yawa.
- Idan kina aure, ki sha awa 1 kafin saduwa.
*Amfanin sa:*
- Yana karfafa gaban mace.
- Yana kara ni’ima da jin dadi.
- Yana tsaftace mahaifa da kawar da wari.
---
5
Tags:
SIRRIN GYARAN JIKI