SU MATA MASU RAUNI NE Karkayi Amfani Da Rauninsu Ka Zalunchi

SU MATA MASU RAUNI NE 

Karkayi Amfani Da Rauninsu Ka Zalunchi Rayuwarsu Allah Ba Zai Barka ba 
----------------------
Su Masu Raunin Imani Ne Su Koda Yaushe Masu Buqatar Kulawa Ne  Saboda Kasancewar Hankalinmu Da Nasu Ya Banbanta Sosai 
---------------------------
Kullum Burinsu Su Samu Jagora Wanda Zai Nuna Musu Hanyar Aljannah Da Gaskiya Saboda Kasancewar Su Masu Yawan Kuskure Ne Masu Saurin Shiga Damuwa 
----------------------------------------
Koda Yaushe Suna Buqatar A Kula Dasu Da Addininsu Saboda Addininsu Zai Iya Samun Rauni Ta Dalilin Rashin Mai Kulada Tarbiyar Su 
----------------------------------------
Kadaina Zaton Cewa Ta Fika Ilmi Tafika Sanin Komai Zata Iya Tafiyar Da Rayuwar Ta Ita Kadai Saboda Ilmin Addinin Musulunchi Da Take Dashi Ko Ilmin Zamani
--------------------------------------
Duk Ilmin Da Take Dashi In Babu Jagora Zata Iya Fadawa Wani Hali Wanda Ba Zata Iya Fitar Da Kanta ba
--------------------------------------
Duk Abinda Namiji Zaiyi Saiya Fara Hangowa Akwai Mafita ko Babu Idan Babu Mafita To Ba Zai Aikata ba 
---------------------------------------
Amma Ita Mace Saita Fara Aikatawa Sannan Kuma Zata Nemi Mafita 
----------------------------------------
Kaga Kenan Tana Buqatar Nagartacce Mahaifi Dan'uwa Ko Miji Wanda Zai Rinqa Daidaita Tunaninta 
-------------------------------------
Ita Mace Duk Abinda Ya Burgeta Zata Iya Mantawa Da Wannan Ilmin Nata Tayi Abinda Zatayi Dana Sani Daga Baya 
------------------------------------
Hakan Ne Yasa Allah Ya Sanya Maza Su Zama Jagoran A Cikin Rayuwar Su Saboda Kasancewar Su Masu Rauni Ne
-----------------------------
Yaro Dan Shekara 10 Ko 15 Zai Iya Jagorancinsu Indai Ya Balaga Saboda Banbancin Hankali Da Tunani 
---------------------
Allah Ubangiji Yabasu Jagorori Nagari Da Mazaje Wadanda Zasu Kula Dasu Ba Tare Da Sun Cutar Dasu.

Post a Comment

Previous Post Next Post