MAGANI DOMIN KARA NI’IMA GA MATA (FARJI YA TANA, YA KARFI)*



*🧕 MAGANI DOMIN KARA NI’IMA GA MATA (FARJI YA TANA, YA KARFI)*

*Abubuwan hadawa:*
- Garin hulba (fenugreek powder) – cokali 2  
- Garin kanunfari – cokali 1  
- Zuma – rabin kofi  
- Madara peak – rabin kofi (na zabi)

*Yadda ake hadawa:*
1. A hada garin hulba da kanunfari.
2. A jika a zuma da madara idan kina so.
3. A sha cokali 1 da safe da dare tsawon sati 1-2.

*Fa'idodi:*
- Kara ni’ima da sha’awa
- Karfafa gabban jiki
- Farji yana karfi kuma yana matsewa
- Inganta haila da lafiyar mahaifa

Post a Comment

Previous Post Next Post