ABUBUWA 10 DAKE HANA MATA JIN ƊAƊIN JIMA'I/ GAMSUWA KO SHA'AWA A RAYUWAR AURE Sharadin Shine Ayi Sharing Domin Yan Uwa Su Amfana

ABUBUWA 10 DAKE HANA MATA JIN ƊAƊIN JIMA'I/ GAMSUWA KO SHA'AWA A RAYUWAR AURE

 Sharadin Shine Ayi Sharing Domin Yan Uwa Su Amfana
Shin kona mamakin mi yasa iyalinka bata da sha'awa? Ko kema kina mamakin mi yasa baki jin dadin jima'i ko baki da sha'awa? Sai ku duba ku gani mai yiwuwa wannan bayanai zasu iya baku haske akan matsalar dake damunku domin neman mafita.

 

Duk da yake anfi ganin cewa mata sunfi maza yawan sha'awa da son jima'i a yanayin halittarsu akan maza, ba abin mamaki bane a sami akasin haka wani lokacin, cewa akwai mata da yawa wanda basa da sha'awa ko kwadayin jima'i saboda wasu dalilai na lafiya. Hakan na faruwa inda zaka sami mace na gudun kwanciyar aure ko bata damu da ayi kwanciyar ba ko kada ayi (duk daya ne a gurinta) saboda koda anyi ma bata jin dadin jima'in sam, ko kuma bata jin dandanonsa irin yanda take tsammani ake ji, kamar yanda sauran mata 'yan uwanta ke jin dadin rayuwar aure da mazajen su. Tana yin kwanciyar aure ne kawai a matsayin wani aiki (duty) na biyan bukatar mijint

Post a Comment

Previous Post Next Post