MAGANIN SANYI:******************Ka nemi wadannan saiwoyin da magungunan :

MAGANIN SANYI:
******************
Ka nemi wadannan saiwoyin da magungunan :

- Garin Kustul Hindi cokali 5.

- Garin Tafarnuwa cokali 5.

- Garin Busashiyar gauta cokali 5.

Ka hadasu ka zubasu cikin ruwa liter 4 (Galon 1 kenan). Tare da tsamiya.

Tun da farko zaka dafasu ne kamar tsawon Minti sha biyar (15 mins) Bayan ya kwana guda ajike sai ka fara shansa.  Kofi guda da safe kafin kaci komai. Da yamma ma kofi guda. Zaka ci gaba da sha har ya Qare.

In sha Allahu zaka samu waraka.

Post a Comment

Previous Post Next Post