Dukkan wata CUTA data addabe ka taki warkewa to jaraba wannn hadin maganin ka gani insha Allah za awaraka.

Dukkan wata CUTA data addabe ka taki warkewa to jaraba wannn hadin maganin ka gani insha Allah za awaraka.

Sami ganyan Tunfafiya 3sai kawanke da gishiri kana ka shaya shi a inuwa awurin maikyau, inya bushe sai ka dake shi lokwoi,kana da safe Asami NoNo Mai kyau azuba acikin tafasa kana asha.

Indai kana haka to insha Allah za ga waraka acikin lokaci

Post a Comment

Previous Post Next Post