DOMIN KIYAYE LAFIYAR HAKORAN KA/KI Mafi yawan mutanen dake fama da ciwon hakori,hakan na samun su ne sakamakon sakaci wurin kula da bakin su imma lkcn yarin ta ko bayan sun girma wanda hakan ke haifar da ramin hakori (caries) ko kunburin dasori (gingivitis) ko cinyewar sassan da suka rike hakori (periodontitis) DA sauran su. Aikata abubuwan dake tafe na

DOMIN KIYAYE LAFIYAR HAKORAN KA/KI

   Mafi yawan mutanen dake fama da ciwon hakori,hakan na samun su ne sakamakon sakaci wurin kula da bakin su imma lkcn yarin ta ko bayan sun girma wanda hakan ke haifar da ramin hakori (caries) ko kunburin dasori (gingivitis) ko cinyewar sassan da suka rike hakori (periodontitis) DA sauran su. 
   Aikata abubuwan dake tafe na temakawa wajen kariya ga dukkan wata cuta da ta shafi hakori dama baki gaba daya.
= yin brush sau 2 arana(kafin kayi bacci dakuma bayan kakarya dasafe)
= kayi flossing akalla sau 1 a rana
= yi amfani da brush tsakatsaki ko mai laushi (ba mai tauri ba)
= yi kokari kacanza brush dinka bayan wata 3-4
= yi amfani da makilin mai dauke da sinadarin kara karfin hakori(flouride)
= ka takaita cin abinci mai suger(biscuit, candy, chocolate etc) ko kake wanke bakinka bayan kaci
= ka takaita zukar taba (wiwi cigari etc)
= yi kokari kake ziyartar asibiti bayan wata 6 don wankin hakori da binciken lfyr bakinka
= yi kokari kake cin abinci dake dauke da sinadarin calcium dakuma vitamin don taimakon lfyr baki da jikin ka baki daya
 Doctors Hub

Post a Comment

Previous Post Next Post