Kadan daga cikin Amfanin Ganyen Plantain

Kadan daga cikin Amfanin Ganyen Plantain

  Ciwon ciki
  Ciwon Mara lokacin Al'ada 
 Tari mai tsanani
  Ciwon suga
  Rauni
  eczema
  Rashin bacci
  Matsalar sanyin Mara

 A tafasa busasshen ganyen gari cokali biyu da ruwa.  Asha sau biyu a kullum kafin aci Abinci.
Ana zuba ruwan a kan ciwo. 

Magani na Dabi'a yana warkarwa

Post a Comment

Previous Post Next Post