SHAN DANYAR CITTA NA ZUDDA CIKI. SAI AYI HATTARA MATA.

SHAN DANYAR CITTA NA ZUDDA CIKI. SAI AYI HATTARA MATA.

Idan mace ta Dade bataga Al adar taba to tafasa danyar citta da tafarnuwa tana Sha to zataga Al adar ta, ko batayi niyar fitowa ba sai Tafito insha Allah.

Haka mace Mai nakuda za a iya tafasa mata danyar citta da tafarnuwa da ganyan na'a'na'a Tasha zai taimaka WAJEN turo Dan yafito batare wahala ba insha Allah..

Haka duk mace Mai cikin da take fama da cutar sanyi to sami ganyan mangoru sili 20 sai ta tafasa sosai da ruwa pure water Leda 4 tana Sha har tsawon wata Tara (9 month) to ko insha Allah zata haihu ba CUTA kuma Babu wata wahala gami bata lokaci ,Kuma Dan" zaizu lafiyayye Dan Ikon Allah.

Sadaukarwa ce ga Mahaifa Na 💓

Post a Comment

Previous Post Next Post