YADDA AMARYA ZATA GYARA JIKINTA HAR ZUWA RANAR AURE:

YADDA AMARYA ZATA GYARA JIKINTA HAR ZUWA RANAR AURE:

A yau zamu fara ne da yanda amarya zata gyara jikinta har zuwa ranar aurenta Wanda wannan ranace da akeso ta fito tsaf gwanin sha awa Wanda mun fitar da wannan topic din ne saboda duba da yanda kowacce idan ta tashi nata gyaran jikin se ta bari se anzo daf da bikin wata sauran ma sati 2 Wanda awannan lokacin lokaci ya kure bazaki taba samun accurate result ba 
,domin agaskiya asalin gyaran da akeson kiyi anason kifara ne daga sauran wata uku wasu ma sauran 6 month suke farawa amma de ke duk tsanani kar ya wuce sauran wata 2  biki zaki fara naki gyaran saboda awannan lokacin kina da chance sosai koda ace kin Shafa wani abun ya bata miki skin dinki zaki iya replacing da wani daban hakanan koda wani hadin dakikayi be karbe ki ba nanma zaki samu kisake chanja wa kuma daman kyaunta duk wani chanji da kk son gani alokacin yakai wata  2 ko uku ananne zaki fi samun kyakkyawan sakamakon gyaran da kikayi.

• Gyaran amare suna nan dayawa Wanda zan lissafo miki su dukka in fadi miki yanda zakiyi Wanda inason kifara su daga yau da kanki har lokacin da za ashiga asalin satin bikin wannan ma idan kinga zaki iya sekiyi idan kinaso se kije gurin gyaran jiki su miki na sati guda.

• Kedai ki tabbatar dazarar kin fara gyaran nan acikin wata guda kifara ganin changes idan har babu chanji gaskiya kiyi magana  adoraki ahanya

ABU NA FARKO DA ZAKI FARA MAGANCEWA SHINE

Post a Comment

Previous Post Next Post