YADDA AKE HADA YAJI DAKAN MAZA DA KUMA DAKAN MATA.

YADDA AKE HADA YAJI DAKAN MAZA DA KUMA DAKAN MATA.

 Maza Da Mata Duk Zasu Iya Amfani Da Wannan Yaji Domin Yana Matukar Amfani Ga Mazan Dakuma Matan. Wannan Yaji 100% Natural Ne Babu Wani Hadi Dawata Kwayar Bature Maana Bashida Wani Side Effects Kokadan Saidai Dunbin Alfanu Dake Tattare Dashi.

Ga Abubuwan Da Ake Bukata.

1. Kanunfari

2.Citta

3.masoro

4.kimba

5.faskwari.

6.kwalla

7.Jan kajiji

Zaa nemi Jan Algari Wanda da larabchi akasani da habbaturrashad

8.farin magani

9.Dan bashanana

10.ciyawar kashe zaki

11.saiwar zogala

12.farin Mauro

13.tafarnuwa

14.barkono

Dukansu zaa hadesu waje daya adaka atankade arika cida abinchi kodanama.
Wannan yaji yana amfani kamar haka-

1.yana maganin kankancewar gaban namiji.

2.yana maganin saurin kawowa.

3.yana kara ruwan maniyyi.

4.yana samarda kwayoyin maniyyi masu rai.

5.yana maganin cututtukan sanyi.

AMFANINSA GA MATA

(1) Yana kara dandano da niima.

Duk wanda yasamu wannan sako yayi kokararin sharing nasa domin jamaa su amfana. Allah yabamu dacewa baki daya

Post a Comment

Previous Post Next Post