*🌿 MAGANIN NI'IMA GA MATA – CIKAKKEN SIRRI*
*Abubuwan da ake bukata:*
- Citta (dried ginger)
- Kanumfari (clove)
- Habbatussauda (black seed)
- Zuma
*Yadda ake hadawa:*
1. Ki daka citta, kanumfari da habbatussauda su hadu.
2. Ki zuba ruwa mai zafi (cup ɗaya).
3. Ki bar shi ya jiku na awa 1.
4. Ki tace ki zuba zuma cokali 1 a ciki.
*Yadda ake sha:*
A sha safe da dare kafin abinci, tsawon mako 1-2.
*Amfanin sa:*
- Yana karfafa gaban mace
- Yana cire warin gaba
- Yana karawa mace ni’ima da sha’awa
- Yana tsaftace mahaifa
Tags:
SIRRIN GYARAN JIKI