KWANCIYA BAYAN CIN ABINCI🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺

KWANCIYA BAYAN CIN ABINCI
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺

Na lakanci da yawa cikin mutane koda ba lokacin azumi ba suna da dabi'ar nan ta kwanciya zarar sun gama cin abinci. Ballantana kuma a irin wannan lokaci zaka samu musamman yan matan mu da zarar angama sahur za'a jawo bargo akuma lullu6a shikenan sai bacci wanda wannan kuskure a bangaren mu na lura da lafiya.

Kuskurene kwanciya da zarar an kammala cin abinci duk da mun san da anci an koshi mutum zaiji kasala na kamashi, bacci kurum ya keso Saboda jinin da kwakwalwarsa ke saki zuwa sashin sarrafa abinci na jikinsa wato uwar hanji bangaren (digestive system) da zarar ya gama cin abincin.

Toh saide in mutum ya biyema wannan kasalar zai zamto fa abunda kake tunanin kaci bazai amfani a jikinka ba, kwarai kam bazai amfani jiki ba domin daga ka kwanta sinadaran narkar da abinci sun fara aikinsu maimakon ya zamto abincin da za'a tace ya amfani jikinka karshe zai rikide ne ya zamo kitse wato (fats) ya koma kasan fatar mutum ya zauna haka kuma zakaji Sam baka da kuzarin kirki, kuma d

Post a Comment

Previous Post Next Post