Mafi yawan matsalolin mata game da mazansu yanzu a kan saduwa ne....

Mafi yawan matsalolin mata game da mazansu yanzu a kan saduwa ne....

Wata mata tayi tambaya wa Malam cewa mijinta baya gamsar da ita.....

Malam yace ya taba tuntubar wata Malama mai koyar da mata game da wannan matsala da mata ke yawan tambaya da korafin cewa mazajensu basu gamsar da su mainene yake jawo wannan matsalar?

Sai Malamar tace abin da ke faruwa shine yanzu da yawan mata idan sun hadu a wajen biki ko taruka basu da hiranyi sai ta jima'i da tallen maganin ni'ima, wata a wajen zatace ai mijinta nayi mata sau uku, wata tace hudu wadanda kuma mzajensu basu da irin wancan karfin sai suga ai mazajensu sun gaza basu da lafiya ne, sannan kuma a nan za'a kara basu maganin karin ni'ima....
Tace to kaga su matan da mazajensu yan yi dayane an riga da an saka musu tunanin uku, hudu sai a kunna fitina tsakaninsu da mazajensu har su fara kai kara ko auren ma ya kare ko su fara bin maza a waje....

Gashi yanzu mafi yawan maza sun zamo maza maza, aradu kadan ne lafiyayyun cancan, saura da yawa sai sun hada da kw

Post a Comment

Previous Post Next Post