TUSAR GABA
Rubutawa shafin (kowace cuta da maganinta)
budurwa ko matar aure ko wacce aciki . na iya fitar da wani sauti me hade da iska a gabanta.
abinda yake jawota wannan matsala akwai rashin zama da wando (pant) ko yawo a tsakar gida ba takalmi da kuma zama a kasa yayin da mace ta haihu ko tana jinin al'ada. harda Shan abu mai sanyi yayin jinin biki ko al'ada ko kuma. kina Ware kafafunki yayin zama kodai yawan cin kifi ba tare da citta ba.
.
A takaice dai wadannan sune kan gaba wajen jawo wannan matsalar.
idan kinada wannan matsalar saiki kiyaye abinda na fada a sama. Sannan anaso ki yawaita shan shayi mai citta idan kinada hali ki yawaita cin farfesu mai dauke da kayan yaji. sannan ki kiyaye wato ki yawaita cin citta, tafarnuwa, zuma tare da dabino suna da matukar amfani wajen sanya jikin mace yayi dumi.
Dumin jikin mace ya zama da dumi ba karamar niima bace ga zamantakewar aure saboda ha