Yakamata maza da sauran mutane a society sugane cewa yin jinin al'ada ga mace alkhairi ne da abun alfahari sannan abune da Allah ya qaddaro wa YaYa mata ba abun a kyamacesu bane, kyamatar mace mai jinin al'ada halayyace ta jahiliyya da Yahudawa.

Sannan suma mata su sani cewa jinin al'ada abune mai kyau a tare dasu sannan abun alfahari ne don haka karsu ji tsoro koh kunya wajen nema koh sayen abunda zai taimaka wajen kara tsaftacesu da samar musu sauki.

Ina kira ga al'umma a taimaka a wayar da mutane kai su fahimta cewa lokacin period ba agujin mata kara matso dasu kusa ake don anuna musu jin tausayi da alhinin abunda ke damun su a wannan tsakanin lokacin don haka al'umma mu gane mata abun a tausaya musu ne kuma abun a tarairaya ne sannan suma sugane ibada sukeyi da kuma tsaftace jikin su a yayin al'ada.

Masha Allah

Post a Comment

Previous Post Next Post