FAMILY PLANING NA ISLAMC MEDICINE WANDA BASHI DA ILLA KO KA'DAN FISABILILLAHI AMMA IN BAZAWARA KO BUDURWA TAYI BAN YAFE MATA BA

FAMILY PLANING NA ISLAMC MEDICINE WANDA BASHI DA ILLA KO KA'DAN FISABILILLAHI AMMA IN BAZAWARA KO BUDURWA TAYI BAN YAFE MATA BA

Sharadin Shine Ayi Sharing 🔔

Kamar Yadda nayi alkawari abaya cewa In sha Allahu zan kawo muku Yadda ake Family Planning (Wato bada tazarar Haifuwa) Alhamdulillah Yau mun kawo mukushi.

Ga duk Wanda Yake da ra'ayin yin tazarar haifuwa na Herbal Medicine to ga Yadda akeyi:- Ya nemi Neem Oil (Man Darbijiya) se a tafasa shi Iyalinsa ta sha chakali shida bayan sungama saduwa (Jima'i)

Ko kuma a Samu Shanusul Gubran ('Ya'yan zurman) se a fasa shi acikinsa akwai wasu 'Ya'ya se ta Had'iyi kamar guda Hudu ko Shida Ya danganta da karfin Jinin matar, Indai tasha wannan abunun Insha Allahu se tayi wata shida ko wata Tara batayi ciki ba.

Akwai kuma Shanuzul Papaya ('Ya'yan Papaya Gaskiya bansan sunansa da Hausa ba, shi amma Namiji ne ze sha kwaya daya, Insha Allahu ko mata nawa Yasadu da su bazasu ciki ba. Har tsawon wata Hudu.

Se kuma Castro Oil (Man Gelo) shi kuma In za'a kusanci Iyali (Jima'i) to Minti talatin kafin nan Se ki samu auduga (Cotton) ki Dandali Wannan Mayin se kisa agabanki, In yayi wannan 30 Minutes 'din se ki cire audugar, se kuma Mijinki Inyazo kusantarki (kwanciya dake) se Shafa masa wannan Mayin shima akan Al'aurarsa, Insha Allahu bazakiyi ciki ba Indai Kuna yin wannan abun ke da shi. Kuma zeyi miki maganin Sanyi (Infection) dake Jikinki.

Sannan Yin wannan na Karshen Yana Maganin Jinnul ashik (Aljanin dare)

Munyiwa kowa fatan Alkhairi Ga Wanda keson Yin Tambaya sai ya taɓa bulun Rubutun dake kasa 👇👇

Malama Juwairiyya Bintu Outhman

Post a Comment

Previous Post Next Post