DATTIN MARA INFECTION,RASHIN SHAAWA ETC..

DATTIN MARA INFECTION,RASHIN SHAAWA ETC..

citta danya 3 
Tafarnuwa 🧄
Zuma..

Adake citta da tafarnuwa sai a tafasa sosai da ruwa pure water 1.
Sai atace azuba Zuma Mai kyau sai a asha Rabin da sassafe kafin cin abinci da awa 1 Amma da dumin sa,

Sai Rabin Kuma da Dare kafin barci 😴
Malam yana cewa duk Wanda yake yin hakan to zai kubuta daga Dukkan nau'in cutar sanyi kowacce iri cikin hukuncin Allah.

Post a Comment

Previous Post Next Post