NASIHA:* ``` Mutuwa bazata jira gyaruwarka ba, saidai kai ka gyaru kajirayi mutuwa.

*NASIHA:* ``` Mutuwa bazata jira gyaruwarka ba, saidai kai ka gyaru kajirayi mutuwa.

- BEBE Kanyi buri 'inama ya'iya karanta alqur'ani...
- KURMA kanyi buri 'inama yaji yadda muke rera karanta alqur'ani...
- MAKAHO zai yi buri inama yaga yadda rubutun alqur'ani yake...

Mukuma masu ji gani da magana me mukayi gameda shi alqur'ani daji da ganinmu?

Shin wai a wayarka akwai Shafi na karatun alqur'ani, ko saidai Shafin Lionel Messi da Cristiano Ronaldo, tare da wakokin Nicki Minaj....?

Ya Allah kasa muyi kyakkyawan karshe....Sakon barka da Jumu'ah daga Jaridarku ta Fagen Wasanni tare da yi muku fatan alkhairi. ```   Copied

Post a Comment

Previous Post Next Post