egg rolls

💫💫 Gloden kitchen ONLINE CLASS💫💫



EGG ROLL

ABUBUWAN BUKATA
Fulawa
Baking powder
Sugar
Cornflakes
Butter
Kwai
Gishiri
Madara

YADDA ZAKIHADA
Kidafa kwai adadin yadda kikeso kibare ki ajjiye sa ya huce saiki kawo cornflakes ki murmusa shi kizuba fulawa akai da baking powder da sugar da gishiri Dan kadan ki gauraya sannan kikawo danyan kwai kifasa akai sannan kizuba butter, kikawo ruwan Madara me dumi kizuba.saiki kwabasa ya hade jikinsa kamar dai kwabin meatpie saiki saka a mazubi kirufeshi kibari yayi kamar minti 19 ko 20 saiki dakko ki yayyanka shi daidai misali kifara murzawa saiki dakko kwai dafaffe guda 1 kisaka aciki kirufeshi da hadin fulawar taki ki mulmula yyi kyau kamar shape din kwallo🔴 kitabbata ko ina akwan yarufu hakazakiyi tayi harkigama saiki zuba Mai akwasko kisa aciki kifara suya Amma karkibari man yadau zafi sosai saikin rage wuta sannan kisoya..

Writing by Gloden kitchen


✍🏻🥰

Post a Comment

Previous Post Next Post