brand snacks

💫💫 Gloden kitchen




BREAD SNACK

ABUBUWAN BUKATA
Bread maiyanka 
Kwai
Parsley
Bread crumbs
Spices Seasoning

YADDA ZAKIHADA
Kisamu biredi me yanka yanka ko wanne felle daya kirabashi gida 4 da wuka ko almakashi.saiki fasa kwai kizuba masa spices da seasoning Wanda kikeso kisaka ganyen parsley saiki dinga daukar biredin kina tsomashi aruwan kwan saiki cire kisaka a bread crumbs ki juyashi gabada baya duk yasamu hazakitayi harkigama saikisa Mai awuta yayi zafi saiki soya idan yayi golden brown saiki tsameshi zaki iya ci da hadin mayonnaise da ketchup..

Writing by Gloden kitchen ✍🏻🥰

Post a Comment

Previous Post Next Post