💫💫 Gloden kitchen ONLINE CLASS💫💫
ZOBO DRINK.
*Zobo
*Suga
*Abarba guda daya
*Vanilla flavor
*Citta,kanunfari.
*Kankara.
Da farko zaki zuba zobo acikin roba ki zuba masa ruwa se kiyi hanzarin kwasheshi ki zuba a tukunya saboda karya jiku. Seki zuba ruwa dan daidai ba me yawa sosai ba dan zaki kara ruwan wajen tacewa.ki dora tukunyar s wuta ki xuba k/kamshi aciki.ki fere bawon sbarbar ki dauraye ki xuba. Seki dan rufe tukunyar saboda kar zobon ya zuba inya tafasa. Yana dahuwa zakiji qanshin b.abarbar da su cittan da kika zuba.se ki kawo baking powder dinki kadan ki xuba dan kashe tsami. Bayan yan mintina se ki sauke ki tace shi,in zaki sa qanqara ne,to karki cika ruwan tacewan inkuma a fridge zakisa shikenan. Inkin tace seki mayar dashi kan wuta ki zuba sugar daze isheki aciki ki barshi ya tafaso. Dafaffiyar suga tafi fito da dandanon abu akan sata tsurar ta. Inya tafasa,se ki sauke.dama kin markada abarbarki,se ki zubata aciki ki kara tacewa sannan ki zuba flavor dinki ki
Tags:
food