💫💫💫 Gloden kitchen ONLINE CLASS
KUNUN AYA
KAYAN HADI
-Aya gwangwani 1
-Sugar gwangwani 1
-Dabino guda 22
-Fararshinkafa gwangwani 1
-Kanunfari
-Flavour
-peak milk gwangwani 1
-Dantsami kadan
YADDA ZAKIHADA
Zakiwanke ayarki zaki tsunami farar shinkafarki saiki wanke kihada da ayarki da kikawanke saiki bare dabinonki da kwakwarki kihadasu duka waje daya saiki markada idan anmarkada saiki kara ruwa saiki tace yazamadai da dankauri saikizuba peak milk gwangwani 1 kisaka dantsami kadan saiki kawo jikakkaken garin kanunfarinki kizuba aciki saikizuba sugar da flavor anaso yayi kauri saikisaka a fridge yayisanyi kokuma kisaka ice blocks sosai anabukatar yayisanyi sosai
Asha dadi lafiya
Tags:
food