Gloden kitchen ONLINE CLASS
WATERMELON SMOOTHIE 🍉🍌🍍
ABUBUWAN BUKATA
-Kankana kofi biyu kiyankata kicire kwallon
-Abarba kofi 1
-Ayaba 1
YADDA ZAKIHADA
Dafarko kizuba kankanarki 🍉 a blender ki markada kamarna second 15 ko 20.
Sannan kizuba abarbarki 🍍kisake nikawa
Sannan kidakko ayabarki 🍌 kiyanka kizuba aciki ki markada su tare harse sunyi laushi
Saiki juye a Kofi abunki ga dadi ga karin lafiya
Basaikinzuba ruwaba wajen markadawa saboda kankana da abarba sunada ruwa ajikinsu
Inkinaso yyi sanyi kisaka a fridge yyisanyi daidai yadda kikebukata zaki iyazuba kankara inkinaso amma anfisanshi da kauri
Tags:
food