Acacia/Bagaruwa and Doum palm/Goruba Tea.
This simple tea treats many diseases affecting your stomach downward. Just make the tea of the two and add honey instead of sugar.....
Bagaruwa da Goruba.
Shayinsa yana maganin matsaloli daga cikinka har zuwa kasa. Yadda ake hadawa mai sauki ne, a nika goruba da bagaruwa, a hadesu wuri guda, sai ayi shayinsa, amma zuma ake sanyawa ba suga ba. Ku gwada