AMFANIN SHAN KANIN FARI DA MADARA

AMFANIN SHAN KANIN FARI DA MADARA.

Da yawa mutane suna neman magani ne,amma sai su tsallake asalin magani su tafi neman wani abu daba bisa rashin sani.

A yau insha Allahu zan sanar daku 2 daga cikin amfanin shan Garin kaninfari da madara ta ruwa ko nono
1. Yana magance matsalar saurin kawowa.

Matsalar saurin kawowa matsala ce da take damun mafi yawan magidan ta a wannan lokaci musamman ma wadan da basu da manyan shekaru,wanda hakan a tare dasu babbar illa ce da kuma barazana a zamantakewar su da abokan zaman su.

2. Matsalar  infection.

Infection wanda aka fi kira da sanyin mara,shima yana daga cikin ciwokan dake dakun jama'a mata da maza yan mata da zawarawa kai harda matasa.

Shin ta wacce hanya zaa iya magance wadannan matsaloli da kaninfarin???

ZA'A NEMI:

1. Garin kaninfari.🌿
2. Madara ta ruwa/nono🥛

Za'a samu garin kaninfari rabin karamin chokali a zuba a ciki karamin kofi na madara ta ruwa ko nono a juya sosai sannan a sha,ana sha ne sau daya a rana na tsawon kwana 3 kacal.

Insha Allah zaa dace.

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :

https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: +2348037538596
Follow this link to view our catalog on WhatsApp: https://wa.me/c/2348066627317

JOIN US TELEGRAM GROUP: 🏷

Zamantakewar aure ga ma'aurata
https://t.me/sirrinrikemij

SHARE 🌿
LIKE AND SHARE ➡️.

Post a Comment

Previous Post Next Post