Amfanin Tumatir ga lafiyar jikin dan Adam.

Amfanin Tumatir ga lafiyar jikin dan Adam.
1). Kula da matakan hauhawar jini saboda yana dauke da sinadarin sodium kadan.

2). Inganta aikin tsarin narkewar abinci saboda yana dauke da ruwa da sinadarin fiber.

3). Yaki da cutar kansa saboda yana dauke da sinadaran antioxidants.

4). Yana rage alamun ciwon suga saboda yana dauke da fiber.

5). Ƙarfafa zuciya da jijiyoyin jini.

ALLAH YA BAWA DUK WASU MARASA LAFIYA, LAFIYA. 

✍️✍️✍️ Bashir Suraj Adam

Post a Comment

Previous Post Next Post