MAGANIN TSIRO DA KUMBURIN MAHAIFA :

MAGANIN TSIRO DA KUMBURIN MAHAIFA :


Assalamu alaikum 'Yan uwa. Da yawa daga cikin yannuwa Mata sukan yi tambaya game da maganin Tsiron Mahaifa (Fibroid) wanda ayanzu ya zama ruwan dare atsakanin Mata. 

Wasu ya haifar musu da zubar jini, wasu kuma rashin haihuwa, wasu kuma koda sun samu cikin sai ya zube. 

Don haka muka lalubo wata fa'idah mai sauki wacce in sha Allahu idan anyi za'a dace.

Asamu :

- Garin Yansun cokali 10.
- Garin Karawiyah Cokali 10 (Idan ba'a sameshi ba, za'a iya sanya Baqdunas).
- Garin ganyen Na'a-Na'a cokali 10.
- Garin Bawon Rumman cokali 10
- Garin Albabunaj cokali 10.
- Garin Habbatus Sauda cokali 10.

A hadasu waje guda, Sannan kullum da safe sai ki debi cikin karamin cokali na maganin ki zuba acikin ruwan dumi kofi daya. Ki zuba zuma isasshiya acikinsa sannan kisha. 

In sha Allahu Mahaifarki zatayi lafiya. Kuma koda baki ta'ba Haihuwa ba zaki samu. Sannan kuma Fibroid din zai motse ya lalace. Kuma kumburin Mahaifar ma zai warke.

Allah yasa mu dace

Post a Comment

Previous Post Next Post