DILKAYadda ake hada Dilka na amare.Kayanhadi:-

DILKA

Yadda ake hada Dilka na amare.

Kayanhadi:-

Ruwan lemon tsami.
Kwoi.
Zuma.
Ruwan madara 3 cukali.
Ruwan suga da kanwa kowace iri.
Ruwan Alif bayawa ba.
Man zaitun bada yawa ba.

Wannn sune ruwan hadin dilka.

Saura garin da ake hadawa.

1 Lallan gargajiya.
2 Garin ganyan magarya 3 cukali.
3 Garin yallon kurkur da jan kurkur.(Tumeric ).

Wadancan ruwayen damuka tanada da farko ,ta su za ahade su wuri daya acakude su sosai akuma tabbatar sunhade sosai.

Kana  Wannan  garikan suma azuba su cikin wannnan hadaddan ruwan adamesu ,su damu sosai ,amma in anga sunyi kauri da yawa to ana iya kara ruwan Aluf da suga da kanwar nan dan sudanyi daidai.

Shikenan sai ashafama Amarya aduk inda akeson ashafe.

Bayan yan mintuna kamar 30 sai gogemata da manzaitun.

Daganan sai ayi wanka da dafanfan ganyan magarya asa madarar turare mai kanshi irin wanda ake so.

Wannan sadaukarwa ne ga sabbin Amare.

Post a Comment

Previous Post Next Post