💫💫💫 Gloden kitchen ONLINE CLASS💫💫
WATERMELON FRUIT JUICE
ABUBUWAN BUKATA
-Kankana
-Cocumber
-Lemon tsami
-Lemon zaki
-Flavour
-Danyar citta
-Sugar
YADDA ZAKIHADA
Kiyanka kankana Banda bawon saiki bare lemon zaki kifitarda kwallayen ciki kiyi peeling ginger kisaka aciki kifere cocumber kisa aciki kiyi blending.Saiki tace da abun tata ko kisa rariya me laushi kizuba flavor da sugar saikisaka ruwan lemon tsami daidai yadda kikebukata.
Tags:
food