GINGER DRINK
ABUBUWAN BUKATA
-danyar citta
-Cocumber
-Lemon zaki
-Lemon tsami
-Sugar.
Zakisamu danyar citta da cocumber iya adadin da kikeso.... Kizubasu a blender kihada da ruwa ki markada idan bakida blender zaki iya amfanida grater ki gurza cittanki da cocumber kisa ruwa ki tace da rariya kikawo lemon tsami da lemon zaki kimatse ruwan aciki..kikawo sugar iya adadin da kikeso kizuba kijuya kisaka a fridge idan babu fridge zaki iya saka kankara aciki...
Tags:
food