COCOA ICE CREAM🍦🍦
ABUBUWAN DA AKEBUKATA
_Garin cocoa
_Sukari
_Madarar ruwa
YADDA ZAKI HADA
Kidakko cocoa powder dinki ki zuba a blender
Saiki kawo madarar ruwa itama kizuba
Sannan kikawo sukari yadda kikebukata kizuba saiki hade kimarkadasu tare
Kibarsa yayita markaduwa kamar minti goma zuwa ashirin.
Shikenan saikizuba a mazubi kisaka a frij yayi kankara. Yanada dadi sosai sannan yanada kyau a ido kugwada kugani kusha dadi
Writing by gloden ✍🏼
Tags:
food