💫 Gloden kitchen💫💫
SEMOVITA COOKIES
ABUBUWAN BUKATA
Semovita
Kwai
Sugar
Gishiri
Madara
Mai
YADDA ZAKIHADA
Kizuba semovita dinki a mazubi, saiki zuba madarar gari kisaka sugar da gishiri Dan kadan. saiki kawo ruwan kwai kizuba saiki kwaba harsaiya dunkule yahade jikinsa saiki rufe yyi kamar minti 6 zuwa 10 saiki shafa Mai ahannunki kina gutsira kina mulmulawa idan kika gama mulmulawa yyi kamar haka🔴 saiki Dan tabeshi da hannunki yyikamar wannan 🍪 saiki kawo wukarki kiyi layi layi ajiki saikisa Mai awuta kisoya.
Tags:
food