pan cake

💫💫 gloden CLASS💫💫 



PANCAKE🥞🥞

ABUBUWAN BUKATA
-Flour 30g
Sugar 25g
Kwai guda 2
Madara 20m
Vanilla flavor 1ml

YADDA ZAKIHADA
Kifasa kwai a mazubi kisa gwaiduwar daban farinma daban a kwanduwar zakizuba Madara kikarkada.sai kikawo fulawa ki tankadeta kisa aciki kisa whisker ki juya Amma karkicika juyawa kizuba vanilla flavor aciki saiki dakko farin kwan kisa hand mixer ko stand mixer ki kunna yanayi kina zuba sugar kadan kadan harkigama kibarshi yyitayi harsai yazama fluffy saiki juye awancan hadinnaki na fulawa kijuya yahade jikinsa saiki kawo kwaskonki non stick kishafamasa Mai ko butter,kidinga dibowa kina zubawa idan wuri daya yayi saiki juya dayan haryayi bayan kingama zaki iya garnishing da zuma ko whipping cream.

Writing by Gloden kitchen ✍🏻🥰

Post a Comment

Previous Post Next Post