MAGANIN CIWON MARA NA MATA.Kamar yadda nayi rubutu dazu game da wadan da suka vwada magunguna da muke kawowa da kuma

MAGANIN CIWON MARA NA MATA.

Kamar yadda nayi rubutu dazu game da wadan da suka vwada magunguna da muke kawowa da kuma wanda ake so mu kawo wasu sunyi tambaya game da na ciwon mara na mata to gashi nan.

   Wannan ciwo kusan yana addabar mata da yawa 'yan mata da matan Aure kusan wasu duk lokacin Al'ada idan zata zo suna yawan samun viwon mara wasu ma Al'adar tasu tana rikicewa ko jinin ya rika zuwa kadan kadan ko yazo yaki tsayawa.

To duk mai fama da irin wannan damuwa insha Allah indai aka bi wannan hanya insha Allah zaa samu waraka.

ABINDA ZAA NEMA.

1. Garin Habbatussauda
2.Garin Tafarnuwa
3. Garin Zogale
4. Garin Kusdul hindi

YADDA ZAA HADA 

Zaa samu gatin kowanne kamar chokali 5 sai a hade waje daya a rika diban chokali 1 ana dafawa da ruwa kofi 2 idan ya dawu sai a sauke a tace a sha kofi daya safe daya yamma,zaa iya saka zuma ko sukari kafin a sha.h

Maijalalaini islmic 
LIKE AND SHARE.

Post a Comment

Previous Post Next Post