Lemun Tsamin Baya Hana Sha'awa:Tsangayar Malam Tonga

Lemun Tsamin Baya Hana Sha'awa:

Tsangayar Malam Tonga
Ba kamar yadda wasu suka cewa ba. Lemun tsami ko jar kanwa basa maganin hana ko rage sha'awa. Wadannan abubuwan guda biyu suna gyara mara ne.

Idan namiji yasha lemun tsami ko jar kanwa zai samun damar fitsare mararsa. Sannan zai yi zawo mai lafiya. Daganan zaiji gabansa yana wani lafiyayyan mikewa.

Idan kuma macece tayi amfani da wadannan abubuwan, zata ji mararta ya sake, idan tana ciwon mara zai warke.

Wannan sune abubuwan da lemon tsami da jar kanwa suke yi a jikin wanda yayi amfani dasu. Amma ba yadda wasu suke dauka cewa amfani dasu yana rage sha'awa.

Post a Comment

Previous Post Next Post