YAUSHE MACE TAKE DAUKAN CIKI ????
Yaushe mace idan ta sadu da mijinta za tadauki ciki ???
Ga bayani dalla dalla akan yadda ovulation period yake:
1- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 22 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana takwas (8) , a kwana na takwasdin nan idan takwanta da mijinta ana kyeutata zato ciki zai shiga .
2- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 23 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana tara (9) , a kwana na tara (9) idan takwanta da mijinta ana kyeutata zato ciki zai shiga .
3- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 24 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana Goma (10) , a kwana na Goma (10) idan takwanta da mijinta ana kyeutata zato ciki zai shiga .
4- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 24 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (11) , a kwana na (11) idan takwanta da mijinta ana kyeutata zato ciki zai shiga .
5- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 26 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (12) , a kwana na (12) idan takwanta da mijinta ana kyeutata zato ciki zai shiga .
6- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 26l7 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (13) , a kwana na (124 idan takwanta da mijinta ana kyeutata zato ciki zai shiga .
7- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 28 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (14) , a kwana na (14) idan takwanta da mijinta ana kyeutata zato ciki zai shiga .
8- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 29 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (15) , a kwana na (15) idan takwanta da mijinta ana kyeutata zato ciki zai shiga .
9- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 30 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (16) , a kwana na (16) i