Aure Idan kuka ga ina maimaita darasi toh akwai dalilin hkn hakazalika zakaga sabon abu da babu shi abayanin farko

Aure 

Idan kuka ga ina maimaita darasi toh akwai dalilin hkn hakazalika zakaga sabon abu da babu shi abayanin farko
Budurwa dake mafarkin mafarkin tayi aure TOh auren zatayi babu jimawa insha'Allah AMMA idan bata ga mijin amafarkin toh jinkirin auren zatayi,,,, Kinga sai ki kara maida lamuran ki ga ubangiji bawai kice namijin dare ya aure ki ba domin kowa da irin kaddarar shi arayuwa hakazalika jinkirin da yawa musamman idan an sanya tauhidi toh abisani ubangiji Yana daukaka darajar mutum ne sai kiga ubangiji ya kawo maki miji adali AMMA neman magani ya halatta muddin ba'a sauka layi ba,, ammafa idan kika yadda cewa wani ya hanaki aure tofah  kinyi kuskure dmn babu bawan daya isa kwatanta mizanin shi da ubangiji

Matar aure dake mafarkin tayi aure muddin taga mijin toh wani buri ne nata zaya cika IDAN bata ganin mijin toh burin da yiwuwar yayi jinkiri kafin samuwar shi IDAN kuma ta yawaita yin mafarkin ba tareda ganin mijin ba TOH anan ne zaki nemi addu'ar tsari daga shaidanu 

Namijin mara aure ( tazuru) yayi mfrkn yayi aure idan yaga matar duniya ce zaya samu gaba kadan insha'Allah AMMA idan baya ganin matar shima jinkirin aure ne zayayi bisa karatu ko sharholiyar shi ko kuma dai hukuncin ubangiji

Namiji mai aure dake mafarkin ya Kara aure toh DUNIYA ce zaya samu gaba kadan AMMA idan baya ganin matar amafarki kuma ya yawaita hakan toh saiya nemi addu'ah dmn neman tsari daga shaidanu

Matar aure dake mafarkin mfrkn mijinta ya Kara aure TOh muddin ba kishi ne ya mata yawa ba TOh kofofin samun mijin ne zasu kara budewa zakuma ya samu duniya insha'Allah AMMA idan kishi ne ke damunta toh baya da komi ya zama WAHAYUL NAFSI kenan sake-saken zuciya 

Matar aure dake mfrkn mijin ta ya sake ta toh zata tsinci kanta cikin damuwa ne ko yanayi mai daci sosai ALLAH YA KIYAYE

Saurayi, budurwa, matar aure, namiji mai aure dukkan Wnd yaga yana soyayya da masoyin shi amafarki Koda bayan basu tare ne koma suna tare hkn baya da kom

Post a Comment

Previous Post Next Post