HADIN KARAWA MACE NI'IMA DA SHA'AWA DA KARIN DANDANO

HADIN KARAWA MACE NI'IMA DA SHA'AWA DA KARIN DANDANO

Da yawan mata sun fi son yin amfani da maganin mata wajen 'karin ni'ima, amma a zahirin gaskiya yin amfani da organic stuffs wajen gyara ya fi tabbas kuma ya fi lafiya, saidai shi abune da yake son a cigaba da yi kullum ba da an fara a watsar ba.

Ga wata hanya mai sauki da zaki bi don samun ni'ima:
 ZAKI SAMU:

1. Aya
2. Dabino 🌿
3. Kwakwa (coconut) 🥥
4. Nonon Rakumi 🥛
5. Zuma 🍯

YADDA ZAKI HADA:

Ki cire kwallon dake cikin dabino, sai ki samu kwakwa da aya ki hada da dabinon ki markade su. Sai ki kawo zuma mai kyau da dan yawa, da nonon rakumi kamar kofin tea daya ki hada da kwakwar nan da kika hada da dabino da aya, ki hade da zuma da nonon rakumin waje daya. 

Ki ajiye shi a waje mai kyau kina sha safe da yamma, idan ya kare zaki iya sake yin wani. Kada ki yi dayawa yadda zai lalace kafin ki shanye, ki hada kamar na kwanaki bakwai. 

And wannan hadine na matan aure wadanda mijinsu ke tare dasu, ba yanmata ba ko wadanda mazajensu suka yi nisa.

Sai kun zo bani tukwici😋

Written by admin:
👩‍❤️‍👨 Couples Arena (Women Only)

Post a Comment

Previous Post Next Post