MAGANIN FITSARIN KWANCE

MAGANIN FITSARIN KWANCE 

daga cikin hanyoyin da ake magance fitsrin kwance, manya,da yara:

Musamman wadanda suka fara manyan ta suna fitsarin kwancen, to za'a iya jarraba masu wannan hanyan domin samun lafiya da izinin Allah.

Ana bukatar za'a samo waɗannan  abubuwa  Kamar haka:

1 Kankana.
2   Tafarnuwa.
3   Tsamiya.
4     Kurkur.
5     Ɗan yar citta.
 
Za'a kankare Kurkur ɗin, za'a ɓare tafarnuwa ayanka ta,ko adaka,kankana za'a fere bayanta, danyan citta za'a yankata,ko adaka.

Sai adafa su sosai,sudafu, daga nan bayan ansauke Kada atsame su,sai sunɗauki lokaci,sannan atace,ana iya sanya zuma mara haɗi, sai arika bama yaro yana sha kamar cokali 3 sau uku arana,idan babbane zai riƙa shan aƙalla kamar girman kofin shayin buzaye,sau biyu arana.

Amma idan ana zargin akwai alamomin jinnu,ko sihir, musamman idan mnyane to bayan anhaɗa sai ayi masa ruqya domin a haɗa faida biyu.
Allah yasa sauwake

Post a Comment

Previous Post Next Post