Wasu Cutukan Da Jima'i Yake Iya Maganinsu Ko Bada Kareya Daga Kamuwa Dasu:

Wasu Cutukan Da Jima'i Yake Iya Maganinsu Ko Bada Kareya Daga Kamuwa Dasu:



Cikin alfanun da Jima'i yake samarwa bil adama harda kara lafiya da bada kariya daga kamuwa daga wasu cutukan da aka sani sama wadanda basu bayyana a kimiyance ba.

Ga wasu cutukan da yin Jima'i yakan warkar da mai fama dasu da kuma kariya daga kamuwa daga wasu cutukan kamar yadda likitoci suka tabbatar.

 
1: Saurin Zuwa Kai: Duk namijin da yake fama da saurin inzali muddin zai dukufa da yin Jima'i a Jere kuma a kullum, na "yan makwanni nan take zai dawo ras. 

Rashin Jima'i na gaba gaba wajen haddasa cutar da maza suke fama da ita nasaurin kawowa.

2: Ciwon Mara Na Al'ada: Macen dake da aure da wacce bada shi suna da bambamcin wajen yadda cuke jin ciwo idan zasu yi al'ada.

Wannan yasa mace budurwa da bata zina take shiga matsalar ciwo kamin lokacin ganin wankinta. Komai girmanta komai shekarunta. Haka mace mai aure komai kankantanta da karancin shekarunta bata samun wannan matsalar na yawan ciwon mara koma wacce irice. Wannan ya

Post a Comment

Previous Post Next Post