AMFANIN ZAITUL LAUZ (DAGA ALHASSAN A. ALHASSAN

AMFANIN ZAITUL LAUZ (DAGA ALHASSAN A. ALHASSAN
********************×*************************
Zaitul Lawz (almond oil) yana da amfani mai yawa ga jikin 'Dan
Adam. Yana kunshe da sinadarai masu yawan gaske wadanda suke
taimaka ma jikin 'Dan Adam. amma ga wasu kadan daga ciki:

1.Zaitul Lawz yana maganin ciwukan da suka shafi zyciyar 'Dan
Adam. domin yana kunshe da Sinadarin Folic Acid da kuma
Potassium wadanda suke mutukar taimaka ma Kuzarin zuciya.

2. Yana maganin hawan jinj, kuma yana zabgewa Cholesterol daga
jikin mutum.

3. Mutumin da yake fama da matsalar kumburin ciki ko rashin
narkewar abinci da wuri, idan yana amfani da ZAITUL LAWZ za'a
dace.
4. Mutumin da yake fama da cuta mai karya Garkuwar jiki (AIDS,
KANJAMAU) idan yana amfani da Zaitul Lawz zai samu Qarfin
jininsa zai dawo insha Allahu.
5. Idan mutum yana fama da yawan mantuwar karatu, ko kuma
rikicewar tunani, idan yayi amfani da Zaitul Lawz zai samu sauki.
6. Zaitul Lauz yana maganin tattarewar fata.

Post a Comment

Previous Post Next Post