YANDA ZAKI TSAFTACE
HAMMATAR KI
Armpit powder
Hodar hammata
Kayan hadi:
White Powder
Alum
garin miski
Sandal powder
Madarar turare(zam zam leaqa)
Asamu container asaka powder a kawo garin alum da miski da sandal powder a hadasu waje guda idan ajuya su sosai su hade sai akawo
Madarar turare ahade su so sai
su gaurayu Armpit powder yahadu asamu roba mai kyau azuba aciki ana fito wanka ashafa yana hana warin hammata yana saka haske da kamshi
(KARIN BAYANI)
Ki tabbatar kinyi (shaving) kafin ki fara amfani da shi idan zaki shiga wanka sai ki shafa lemon tsami ahammatar ki kafin kishiga wanka wannan shine hanyar da zaki rabu da warin hammata.
Ku tabbata kun danna like sannan kuyi share hakan zai bamu kwarin gwiwan turo muku abubuwan karuwa.