MAGANIN CIWAN QODA ciwan HANTA ciwan ZUCIYA mujarabun insha Allahu Duk Wanda yakeda daya daga cikin wa'yannan cututtukan kokuma dukkansu WA,IYAZU BILLAHI To anasamun wannan ciyawar kamar yadda kagani ajikin wannan hotan anacemata daburi wasu lalan shamuwa

MAGANIN CIWAN QODA 
ciwan HANTA 
ciwan ZUCIYA 

mujarabun insha Allahu Duk Wanda yakeda daya daga cikin wa'yannan cututtukan kokuma dukkansu WA,IYAZU BILLAHI To anasamun wannan ciyawar kamar yadda kagani ajikin wannan hotan anacemata daburi wasu lalan shamuwa

Anasamun ta acikin FADAMA kokuma RAFI watondai gurarenda akeyin noman LAMBU 

 anadafata ashanye Ruwan acinye CIYAWAR kuma anayankata acikin ABINCI Kamar yadda akeyanka TUMATIR kokuma ALBASA Acikin ABINCI aci to insha Allahu 
zakawarke kwata kwata kodakuwa yayimaka kamunda tafara kumbura JIKINKA Indai matsalar QODACE 
KO CIWAN ZUCIYA 
KO CIWAN HANTA 
Wallahil azimu wannan sirrin mujarabunne Duk Wanda yakeda wannan larurar kokuma Wanda yakeda Wanda yakefamada Ita To yadaure yayiwannan aikin Kamar yadda kagani insha Allahu zakasamu Lafiya zaiwarke dagadukkan wannan larurar wannan sirrin mujarabunne kadaure kajarabayin aikidashi kagani Allah yatemaka

Post a Comment

Previous Post Next Post