_SIRRIN RIKE MIJI_ 🤵💋🔥

👩‍❤️‍👨 _SIRRIN RIKE MIJI_ 🤵💋🔥

 _Night topic_

 _Abu 2 ne sukafi Jan hankalin namiji idan kuka kwanta bacchi sune kamshin jikinki da_ _Kuma kayan jikinki  (kayan_ __barchi kenan_ ) 
 _Yakasance kina maida__ _hankali gurin__ _amfani da kamshi ajikinki Dan yanada matukar tasiri_ _agurin namiji akwai namijinda wlhy kamshi_ _kawai natsokano mashi Sha,awa kirika amfani dakayan barchi masu_ _daukar hankali da santsi dudda akwai mazanza basason saka kayan_ _bacchin ma gaba daya Amman yanada kyau Mata Susan kamshi yanada matukar_ _muhimmaci agareki Yar_ uwa 😊 

MAMAN zee ❤️

Post a Comment

Previous Post Next Post